PROGRESS RADIO 97.3 FM Gombe

  Yanci da Cigaban Al'umma 

News

TUMBIN GIWA

Posted by Admin on February 24, 2017 at 8:25 AM

TUMBIN GIWA

PROGRESS RADIO 97.3 FM GOMBE

TUMBIN GIWA

wanda Kabiru Garba Haruna Sheka zai gabatar tareda abokin aikinsa Umar Ahmed Abubakar da kuma

Shirin Tumbin Giwa shiri ne wanda ya shafi alamuran Kasarmu Nigeria a bisa Alamari na yau da kullum.

Kuma a yau zamu tattauna ne kan

HARE-HAREN DA AKE KAIWA KAN YAN NAJERIYA A kASAR AFIRKA TA KUDU INDA AKE BARNATA DUKIYOYINSU.

TA INA KUKE GANIN ZA A MAGANCE MATSALAR DIFILOMASIYYA TSAKANIN KASASHEN NA NAJERIYA DA AFIRKA TA KUDU?


Categories: International, Breaking News

Post a Comment

Oops!

Oops, you forgot something.

Oops!

The words you entered did not match the given text. Please try again.

Already a member? Sign In

1 Comment

Reply Bappi
8:42 AM on February 24, 2017 
hello this is cool