PROGRESS RADIO 97.3 FM Gombe

  Yanci da Cigaban Al'umma 

News

view:  full / summary

An daura auren zaurawa sama da 1,000 a Kano

Posted by Admin on February 26, 2017 at 11:40 AM Comments comments (0)

-Gwamna Ganduje ya jagorancin daurin auren zaurawa sama da 150,20 a Kano

 

-A yau ne aka yi taron daurawa zaurawa sama da 1,502. aure a jihar Kano a karkashin hukumar Hisbah

 

-Gwamnan Kano Abdullahi Umar Ganduje da Mai martaba sarkin Kano ne suka jagoranci taron daurin auren da aka yi babban masallacin Juma'a na cikin birnin Kano da kuma kananan hukumomi na 44

A yau ne 26 ga watan Fabarairu shekarar 2017 aka daurawa zaurawa sama da 1,000 aure a jihar Kano a karkashin hukumar Hisabah.

 

 

Gwamnan Kano Abdullahi Umar Ganduje da Mai martaba sarkin Kano Malam Muhammadu Sunusi na II ne su ka jagoranci daurin auren da aka yi babban masallachin Juma'a na mai Martaba Sarki da ke cikin birni.

 

An dai karkasa daurin auren ne zuwa manyan masallatan juma'a 4 na cikin kwaryar birnin inda mataimakin gwamna Hafiza Abubakar, da kakakin majalisar dokokin jihar, da kuma shugaban hukumar Hisbah su ka jagoranta.

 

An kuma karkasa sauran wurararen daurin sauran zuwa kananan hukumomi 44 na jihar a inda aka gudanar a masallatan Juma'ar shalkwatar kananan hukumomin.

 

An kuma gudanar walima a gidan gwamnatin jihar Kano inda malamai suka yiwa ma'auratan liyafa tare da wa'azi kan muhimmancin aure.

 

Ga hotunan daurin auren da aka yi da babban masallacin Juma'a na cikin birni

 

Gwamnatin jihar ta shirya bayar da sadakin Naira 20,000 sadaki ga amaren tare da kayan daki.

Acting President moves to restore sanity in the Niger Delta, releases 9 arrested agitators

Posted by Admin on February 26, 2017 at 11:15 AM Comments comments (0)

 

- Acting President Yemi Osibanjo has released nine Niger Delta agitators who were arrested inn the renewed militancy in the volatile region

 

- Spokesman of Ijwa Youth Council, Eric Omare, applauded the Acting President for such move

 

- Omare said despite the release of the nine, there are still others yet to be released

 

Acting President Yemi Osinbajo on Thursday February 23, 2017 made a great move as he was alleged to have released nine Niger Delta agitators who were arrested and detained in connection with renewed agitation in the Niger Delta.

In a statement signed and made available to journalists in Delta, spokesman of the Ijaw Youth Council, Eric Omare, said the released agitators were handed over to the Delta state police command by the Joint Military Task Force before being let go on Thursday.

 

Omare said the released agitators include ex-militant leader, Mr. Goddey Smith Bounanawei (alias King of the Forest) and nine others including Peremor Ekpesegba, Akpos Livinus, Monday Ebimene, Churchilll Agbelogode were released.

He commended Acting President Yemi Osinbanjo for heeding to the demand of the IYC and other stakeholders in releasing the ex-agitators who were arrested in connection with the renewed agitations in the volatile Niger Delta region.

It would be recall that the IYC President, Udengs Eradiri, had during the fact finding visit of the Acting President to Oporoza in Gbaramatu area of Delta state and Yenagoa in Bayelsa state made a case for the release of those arrested in connection with the agitations in furtherance of the confidence building process.

However, the IYC noted that some other Niger Delta youths arrested for same purpose are still in detention.

 

Omare said some of those still in detention are ex-militant leader Aboy Muturu; Niger Delta activist, Ezekiel Daniel; IYC Abuja chapter Spokesman, Alex Odogu and others.

Consequently, the IYC called on Acting President Yemi Osinbajo to order the release of those still in detention, noting that this would further strengthen the peace process in the Niger Delta region.

But the Delta state police public relations officer, Andrew Aniamaka, told NAIJ.com that there was no presentation of arrested agitators to the state police command, let alone setting free anybody from the command headquarters.

 

He said: “Yesterday, we had a press conference, if there was such, we would have known and relay it to the press. The over 60 journalists who were here yesterday left late. They would have captured it if we had received such. That is not true, we never got such.”


Labarun Hausa

Posted by Admin on February 26, 2017 at 8:40 AM Comments comments (1)

Masu sauraro Usman Abubakar Usmaniyyah ke Jan ragamar shirye shiryen zangon farko a wannan rana ta Alhamis ga kuma kadan daga cikin Labaran Duniya da Lauwali Ibrahim Babangida zai karanto

A Labaran

*Shelkwatar Tsaro A Najeriya ta zargi kungiyar kare hakin bil Adama ta Duniya wato amnesty International da yada rahotannin da ba Gaskiya a cikin Su don bata sunan Rundunar sojin Najeriya a idanun Duniya .

*Shugaban kasa Muhammad Buhari yayi magana da Gwamnan Jihar kano Abdullahi Ganduje ta wayar salula a daidai lokacin da ake taron yi masa Adduoi na samun sauki a Gidan Gwamnatin Jihar kano.

*Rundunar Yan Sanda ta Jihar Gombe ta bayyana cewa ta shirya tsaf don gudanar da zaben kananan hukumomi a fadin Jihar.

Daga kasashen ketare Gwamnatin Afrika ta kudu tayi watsi da kiran da Najeriya tayi ga kungiyar tarraya turai data kare yayanta mazauna kasar.

***Muna sauraron raayinku kan Labaran.

MATA INA MUKA DOSA

Posted by Admin on February 26, 2017 at 8:35 AM Comments comments (0)

PROGRESS RADIO 97.3FM GOMBE KE GABATAR MUKU DA SHIRIN

MATA INA MUKA DOSA

mai Gabatarwa Aishatu Muazu

Kuma yau zamu tattauna ne akan

MUHIMMANCIN ILIMA GA 'YA'YA MATA.

:AURE BAZAI HANA KARATU BAH!

: KARATU BAZAI HANA AURE BAH!

wanda Hajiya Sadiya Ibrahim ta jagoranci shirin dakuma abokan aikinta Balkisu Isah Matori da Adda Husaina Lamido.

A kasance tare damu mu a Progress Radio FM 97.3 Gombe.

A qirayemu a wannan lamba domin jin raayinku 08087770199

TUMBIN GIWA

Posted by Admin on February 24, 2017 at 8:25 AM Comments comments (1)

TUMBIN GIWA

PROGRESS RADIO 97.3 FM GOMBE

TUMBIN GIWA

wanda Kabiru Garba Haruna Sheka zai gabatar tareda abokin aikinsa Umar Ahmed Abubakar da kuma

Shirin Tumbin Giwa shiri ne wanda ya shafi alamuran Kasarmu Nigeria a bisa Alamari na yau da kullum.

Kuma a yau zamu tattauna ne kan

HARE-HAREN DA AKE KAIWA KAN YAN NAJERIYA A kASAR AFIRKA TA KUDU INDA AKE BARNATA DUKIYOYINSU.

TA INA KUKE GANIN ZA A MAGANCE MATSALAR DIFILOMASIYYA TSAKANIN KASASHEN NA NAJERIYA DA AFIRKA TA KUDU?Rss_feed