PROGRESS RADIO 97.3 FM Gombe

  Yanci da Cigaban Al'umma 

Tumbin Giwa

PROGRESS RADIO 97.3FM GOMBE

TUMBIN GIWA
Tumbin Giwa shiri ne wanda babban gidan radio na arewa maso gabashin najeriya ke daukan nauyin kawo muku domin a tattauna batutuwa dasuka shafi al’amura na yau da kullum, kana kuma ana gabatar dashi daga ranar litinin har jumaah kwana biyar a sati da misalin karfe 11:00am na safe zuwa karfe 12:00pm na rana.
Kabiru Garba Haruna Sheka ke gabatar da shirin, inda wasu lokuta akan gayyato manyan baki domin su fahimtar kuma su gamsar damu. Shirin ayau ya tattauna da Alhaji Ibrahim dan Madamin Biu da Salihu Abdullahi Jarman Kumo .Check this out on Chirbit
Tumbin Giwa 8/3/2017

Check this out on Chirbit
Tumbin Giwa 7/3/2017

Check this out on Chirbit
Tumbin Giwa 3/3/2017

Check this out on Chirbit
Tumbin Giwa
Listen/Download
on Chirbit
https://www.chirbit.com/progressradio

Check this out on Chirbit